Thursday, October 22, 2015

Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Ta'addan Boko Haram 150

Sojojin Najeriya suna murna
A Talata 20, ga watan Oktoba, sojojin Najeriya da taimakon dayansu da yan banga, sun kashe yan ta’addan Boko Haram sama da 150 a jihar Adamawa.


Jaridar Leadership na rahoto wanda a lokacin yakin a kauyukan a iyakar Ser-Jaji a kananain hukumomin Madagali-Gwoza. Sojin Najeriya sun ceta mutum guda 36, tsakaninsu akwai mata da yara. Kuma sojin sun karbo shanu da tumaki 155 daga yan ta’addan Boko Haram.
Wani dan gari da labaran sojojin sun bayyana wanda sun kama babban makamai a lokacin yakin.
Inda dan banga, Bukar Jimeta yayi magana kan nasarar yakin, ya bayyana wanda sojojin sunji rahoto wadanda yan ta’addan Boko Haram zasu kai babban hare-haren a kauyuka.
Jimeta yace: “Mun yi nasara da kashe yan kungiyar Boko Haram sama da 150. Mun

No comments:

Post a Comment

What It Really Takes to Survive the Music Industry.

Extone is dropping a new singles soon titles, hozzle and break through, after a long time. Finally working on songs. What It Really Takes Ta...